Ƙudurori goma na Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa na 4 ✏️ HAUSA

09 Apr 2018 01:26 1
304
4 2

Kalli wannan sabon bidiyon na UNESCO (Hukumar kula da
Ilimi Da Al’adu Ta Majalisar Ɗinkin Duniya), wanda yake
bayyana ƙudurori guda goma na Muradan Ci Gaba mai
Ɗorewa na 4, tare da Elyx, wanda shine jakadan Majalisar
Ɗinkin Duniya na farko ta sigar na’ura mai ƙwaƙwalwa, don
a gano yadda za a tabbatar da rashin nuna wariya da samar da
ingantaccen ilimi ga kowa, a kuma haɓaka yanayin koyo na
din-din-din.

Related of "Ƙudurori goma na Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa na 4 ✏️ HAUSA" Videos